Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 02, March, 2018

Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 02, March, 2018

 

Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da:

 

 

 1. Ina Aka Kwana Kan Batun Neman Diyyar Jinin Marigayi Sheikh Ja’afar?
 2. Za’a kaddamar da sharhin littafin Iziyya a Sokoto
 3. Kungiyar Izala Ta Halarci Taron Tabbatar da Zaman Lafiya a Arewacin Najeriya.
 4. An Rabawa Marayu Tallafi A Garin Dauki
 5. IzalaTayi Wa’azin Kasa A Jos
 6. An Gabatar Da Daura Ta Kwanaki Biyar A Katsina
 7. Yan Agajin Borno Sunyi Babban Taron Jiha
 8. Kotu Ta Dage Shari’ar ‘Yan Shi’a Da Gwamnatin Kano
 9. ‘Yan Shi’a Sunyi Yunkurin Tada Tarzoma A Zaria
 • Anyi Taron Social Media A Kaduna
 • Kwakwalwar Bayahude Ta Hargitse Ya Kai Karar Allah Koto
 • Turkiyya da Saudiyya sun aikawa Siriyawa gudunmowa
 1. Za a bayar da gidan zama ga wadanda suka auri mata 2 a Hadaddiyar Daular Larabawa

 

Akwai kuma filin fatawoyi daga shafin Dr. Jamilu Zarewa

TA YAYA ZAN IYA GANE MUKTARIN SALLAH DA LALURINTA?

TA YI AURE DA CIKIN-SHEGE ? ?

JINI YA ZO MIN, BAYAN CIKINA YA KAI WATA BIYU ! !

 

 

Akwai labarai cikin hotuna, ra’ayoyin masu sauraro da kuma sashen talla inda zaka ganewa idonka tunda dai hausawa sunce mai talla shike da riba.

 

Maza ka danna link dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon:

 

 

Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din:

 

https://goo.gl/qM7zmv

 

Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a:

09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170.

www.sunnahnewsnigeria.com.ng

www.facebook.com/sunnahnigeria.ng

Muna sanar da al’umma cewa zamu dinga kawo muku ra’ayoyin da kuka bayyana akan muhimman labarukanmu da muke wallafawa a babban shafin mu ko ta shafin mu na facebook ko kuma aiko da ra’ayin ka kan wani batu da muka tattauna ta wannan lambar 09035830253.

 

Basheer Journalist Sharfadi

#BasheerSharfadi  #SunnahNews9ja     #Darulfikr.com

Leave a Reply