Yau Ma 7 Ga Ramadhan An Cigaba Da Gabatar Da Tafsirin A Lagos

Labari Cikin Hotuna: Cigaba Da Gabatar Da Tafsirin #Ramadhan Daga Masallachin Khulafa’ur Rashidin Dake #Agege A Jihar #Lagos . Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Da Alaramma Tukur Jakada. Asha Kallo Da Sauraro Lafiya. #BabanGwale018 #SunnahNews9ja #JibwisNigeria

Mal. Baban Gwale Ya Kaiwa Mal. Aminu Sautus Sunnah Kaduna Ziyara Majalisin Tafsirinsa A Lagos

Labari Cikin Hotuna A Yammacin Yau Laraba Lokacin Da Mal. Abubakar Abdussalam Baban Gwale Ya Kai Ziyara Majalisin Da Mal. Aminu Sautus Sunnah Kaduna Yake Gabatar Da Tafsirin #Ramadhan A Nan #Agege Ta Jihar #Lagos. #BabanGwale018 #JibwisNigeria #SunnahNews9ja

Wani Bawan Allah Ya Musulunta A Wajen Tafsirin Ramadhan A Funtua

A cikin wannan makon ne wani bawan Allah mai suna Joshua ya musulunta a yayin gabatar da tafsirin alkur’ani maigirma wanda Sheikh Nuruddeen Tukur Almadany yake gabatarwa a garin Funtua. Yanzu sunansa Ibrahim muna rokon Allah ya tabbatar dashi acikin addinin musulunci amin. #SunnahNews9ja

Rangadi : Izala Ta Ziyarci Garin Kwami

Cigaba da Ziyarar rangadi wajajen gabatar da tafsiri a fadin Jihar Gombe Wadda shugaban kungiyar Izala ta Jihar Gombe Alhaji Salisu Muhammad Gombe yake kaiwa. Tawagar ta ziyarci Karamar Hukumar Kwami daga Balanga a Ranakun Talata da Laraba, tafar daga garin Bojude, Gadam, Kwami, Doho, Cigaba Da Karantawa …

SHEIKH ABUBAKAR ABDUSSALAM BABAN GWALE YA BUDE TAFSIRIN WANNAN SHEKARAR (2018) A LAGOS

SHEIKH ABUBAKAR ABDUSSALAM BABAN GWALE YA BUDE TAFSIRIN WANNAN SHEKARAR (2018) A LAGOS A yau jumu’a 2nd ga watan Ramadhan na shekara ta 1439 wanda yayi dai-dai da 18 ga watan Mayu na shekara ta 2018, Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale ya bude tafsirin alkur’ani Cigaba Da Karantawa …